Yanbindiga Sun Hallaka Akalla Mutane 4 tare da jikkata Wasu da Dama A Jihar Neja

Mahara dauke da manyan bindigogi akan babura sun auka a garin Gidigori a karamar Hukumar Rafi…

Rundunar Mayakan Ruwan Najeriya Ta Toshe Wadansu Hanyoyin Fasa Kwauri Da Satar Gurbataccen Mai

A ci gaba da yaki da satar gurbataccen mai, gudanar da haramtattun matatun mai da ma…

Masu Sana’oi A Tashar Jirgin Kasa Ta Rigasa Sun Shiga Halin Kunci

Litinin din nan ne ake cika kwanaki 80 da kai harin da ‘yan-bindiga su ka yi…

Atiku Ya Zabi Okowa A Matsayin Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa A PDP

Kafin ya zama gwamna, Okowa Sanata ne a majalisar Dattawan Najeriya inda ya wakilci arewacin jihar…

Manoman Shinkafa Sun Yi Taro Kan Matsalar Tashin Farashin Kayayyaki A Najeriya

Kididdiga ta nuna cewa a duk shekara kusan tan miliyan 7 na shinkafa ake ci a…

Jam’iyyu Na Rige-rigen Kaucewa Saba Wa’adin Da INEC Ta Bayar Na Mika Sunayen ‘Yan takara

A APC mai mulki da lamarin ya fi daukar hankali, har yanzu ana kan tantance sunaye. …

Kungiyoyin Addinin Islama Sun Yi Wa Hukumomin Nijer Hannunka Mai Sanda

A jamhuriyar Nijer kungiyoyin addinin islama sun gargadi hukumomin kasar da ‘yan majalisar dokoki su janye…

Wani Lauya Mai Zaman Kansa A Kano Ya Gurfanar Da Gwamnan Jihar Gaban Babbar Kotu

Wani lauya mai zaman kansa a Kano ya gurfanar da gwamnan Kano gaban babbar kotun Kano,…

‘Yadda ‘yan bindiga suka kashe ɗan uwana da ɗansa mai shekara uku a harin cocin Owo’

Al’ummar Owo da ke jihar Ondo a kudu maso yammacin Najeriya ba za su taɓa mantawa…

Kungiyar Kwararrun Maharba Ta Horadda Jami’anta Don Taimakawa Jami’an Tsaro Yakar Ta’addanci

A cigaba da yunkurin da kungiyoyin al’umma ke yi don bada gudunmowarsu kan yaki da batagari…

Kada Ku Rasa Wani Labari

Subscribe to our newsletter below and never miss the latest News Updates.