APC Ta Kafa Kwamitin Sasanta Rikicin Kano Karkashin Jagorancin Ganduje

Tsohon gwamnan jihar ta Kano Sanata Ibrahim Shekarau ne mataimakin gwamna Ganduje a kwamitin. WASHINGTON D.C.…

Matan APC Sun Ce A Shirye Suke Su Rike Muhimman Mukaman Siyasa A Najeriya A Zabe Mai Zuwa

Jiga-jigan mata mambobin jam’iyyar APC mai multi ciki har da uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, sun…

Ana Zargin Wani DPO Da Yin Amfani Da Tabarya Wajen Azabtar Da Mutane

A Najeriya batun zargin jami’an tsaro da cin zarafin Bil-Adama ya zama ruwan dare, domin kuwa…

Mun Tabbatar Da Mutuwar Shugaban ISWAP Abu Musab Al Barnawi – Janar Irabor

A shekarar 2016 kungiyar IS ta ayyana Al-Barnawi a matasayin shugaban kungiyar ta ISWAP wacce ke…

Zaben 2023: Kungiyar Dattawan Arewa Ta Mai Da Martani Ga ‘Yan Naija-Delta

A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar ta ‘yan yankin Naija-Delta, ta yi barazanar cewa…

Dole Ne Jihohi Su Habaka Hanyoyin Samun Kudaden Shiga Na Cikin Gida -Osinbajo

Mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi kira ga jihohi da su sake nazari mai…

Coronavirus: Adadin wadanda suka kamu da cutar korona a Najeriya ya kai 208,404

Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanan adadin mutanen da suka kamu da korona kullum a…

‘An kashe sama da ƴan Najeriya 600 a watan Satumba kaɗai’

Ƙwararru kan harkar tsaro a Najeriya sun yi kira ga hukumomin ƙasar su fara yin ƙoƙarin…

Eid Mubarak

Eid-ul-Adha

Kada Ku Rasa Wani Labari

Subscribe to our newsletter below and never miss the latest News Updates.