Shugaban Darikar ECWA Ya Bukaci Hukumomi Su Gudanar Da Kyakkyawan Bincike Kan Kisan Owo

Kungiyar mambobin Katolika a Najeriya ta bukaci hukumomi su zakulo su kuma hukunta wadanda suka kashe…

Rabuwar Kawuna A Tsakanin Shugabannin APC Na Tarnaki Ga Zaben Fidda Gwani

An samu rabuwar kawuna a tsakanin shugabannin jam’iyyar APC da hakan ya kawo tarnaki ga zaben…

Bazoum Ya Ziyarci Dubban ‘Yan Gudun Hijira Da Matsalar Tsaro Ta Raba Da Muhallansu A Tilabery

Sama da mutane 16,000 ne suka tsere daga matsugunansu a ‘yan watannin nan sakamakon tsanantar matsalolin…

Kano: Mutane 5 Sun Mutu a Fashewar Tukunyar Gas Ta Walda

KANO, NIGERIA — Da safiyar Yau ne aka ji wata kara mai kama da tashin bom a…

Ana Zargin Shugabannin Jami’iyar APC A Adamawa Da Yunkurin Canza Sunayen Masu Zabe Kafin Fidda Dan Takarar Gwamna

Wasu masu neman takarar gwamna a jami’iyar APC a jihar Adamawa sun ce ana musu karfa…

Matasa Sun Yi Arangama Da ‘Yan Sanda A Nkoranza Bayan Kashe Wani Matashi Da ‘Yan Sanda Suke Zargi Da Fashi Da Makami

Matasa a garin Nkoranza na jihar Bono ta Gabas a kasar Ghana sun kai hari a…

Rundunar Yansandan Abuja Ta Sami Nasarar Damke Wasu Rikakkun Yan Bindiga Dake Addabar Yankin

A wani mataki na shawo kan kalubalen tsaro a yankin babban birnin tarayyar najeriya, rundunar ‘yan…

Liverpool Ta Lashe Gasar Cin Kofin FA Ta Bana

ABUJA, NIGERIA — Kungiyar kwallon kafar Liverpool ta lashe gasar cin kofin FA ta bana, bayan da…

Yadda Dillalan Man Fetur Ke Korafi Ga Rashin Biyansu Kudin Dakon Mai

Dilalan man fetur a Najeriya sun yi barazanar daukar kowane irin mataki na ‘yanto kansu daga…

An Fara Muhawara Game Da Batun Janye Takara Da Wasu Ministoci Su Ka Yi

Masana dokokin kasa da masu sharhi akan harkokin siyasar Najeriya sun fara mahawara game da  batun…

Kada Ku Rasa Wani Labari

Subscribe to our newsletter below and never miss the latest News Updates.