Chelsea ta sha kaye a hannun Dinamo Zagreb da ci 1-0 a gasar zakarun nahiyar turai…
Category: LABARAI
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Yi Hasashen Cewa Karin kudin Harajin Motocin Da Ake Shigo Da Su Zai Gurgunta Tattalin Arzikin Najeriya
La’akari da matakin kara kudaden haraji da gwamnati Najeriya ta yi kan motocin da ake shiga…
Rikicin PDP: Walid Jibrin Ya Yi Murabus Daga Mukamin Shugaban Kwamitin Amintattu, An Nada Wabara
A kwanakin baya, rahotanni sun yi nuni da cewa Walid Jibrin da kansa ya fito ya…
Ghana: Kotu Ta Ba Da Sammacin Kamo Tsohon Kantoma Kan Rikicin Da Ke Lakume Rayuka A Yankin Bawku
Wata kotun birnin Bolgatanga a arewa maso gabashin kasar Ghana ta bada umarnin kama tsohon shugaban…
Da Manyan-manyan Bindigogi DSS Ta Kai Samame Gidan Tukur Mamu – In Ji Kanin Mamu
Malam Mamu ne ya shiga tsakani wajen karbo kusan mutum 20 daga cikin fasinjojin jirgin kasa…
Yadda Gwamnatinmu Zata Shawo Kan Matsalar Tsaro-Datti Baba Ahmed
Dan takarar Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya karkashin tutar Jam’iyar Labor, Yusuf Datti Baba Ahmed ya bayyana…
APC Ba Za Ta Kai Labari Ba A Zaben 2023 – PDP
Ita dai jam’iyyar APC mai mulki ta ce lokaci kawai take jira ta lashe zaben wanda…
Gorbachev Ya Ba Da Gudunmowa Sosai Wajen Tabbatar Da Zaman Lafiya A Duniya – Buhari
“Ba za kuma mu manta da yadda Gorbachev ya yi ta yekuwar tarayyar Soviet da Amurka…
Sokoto: Cibiyar Daular Usmaniyya Za Ta Karbo Kayan Tarihin Da Turawan Mulkin Mallaka Suka Kwashe
Yanzu haka a Sokoto cibiyar Daular Usmaniya, kusan an kammala shirin tafiya Burtaniya a yunkurin dawowa…
Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane Tare Da Yin Mummunar Barna A Jihar Filato
Hukumomi a karamar hukumar Pankshin ta Jihar Filato, sun tabbatar da mutuwar mutane hudu, ciki har…